header
Local cover image
Local cover image
Image from OpenLibrary

Al`adun zamantakewa tsakanin hausawa da misirawa karkashin llimin zantukan walwalar haeshe = العادات ا{uئإئ٩}جتماعية بين الهوسا ويين و المصريين في ضوء علم اللغة ا{uئإئ٩}جتماعي = Social customs between Hausas and Egyptians : A sociolinguistic approach / Abdulrahaman Ado ; Supervised Ashraf M. Elhadi Elazzazi , Muhammad Ali Noufal , Samir Isma'il Ezzat

By: Contributor(s): Material type: TextTextLanguage: Hausa Publication details: Cairo : Abdulrahaman Ado , 2015Description: 190 P. : charts ; 25cmSubject(s): Online resources: Available additional physical forms:
  • Issued also as CD
Dissertation note: Thesis (Ph.D.) - Cairo University - Institute of African Research and Studies - Department of Languages Summary: A cikin wannan kundin bincike, an kawo bayanai na Kwatancin Zantukan Ilimin Walwalar Harshe masu yin nuni da al'adun zamantakewar rayuwa na aure da haihuwa da mutuwa, a tsakanin Hausawa da Misirawa. An yi wannan bincike da manufar gano dangantakar da ke tsakanin Hausawa da Misirawa. An kasa binciken zuwa fannoni shida. Kashi na farko shimfixa ce ta muqaddima (gabatarwa), wadda a cikinta aka yi bayani a kan ma'anonin wasu kalmomi da suka danganci wannan bincike. Kazalika, an kawo bayanai kan gudanar da bincike da bitar ayyukan da suka gabata da taqaitattun bayanai a kan Hausawa da qasar Hausa da Misirawa da qasar Masar. A babi na farko, an kawo bayanai na zantuka masu nuni da al'adun aure a tsakanin Hausawa da Misirawa. A babi na biyu, an yi bayani a kan zantuka masu nuni da al'adun haihuwa a tsakanin Hausawa da Misirawa. Babi na uku na xauke da zantuka masu nuni da al{u2019}adun mutuwa a tsakanin Hausawa da Misirawa. An kawo kwatancin zantukan al'adun zamantakewa tsakanin Hausawa Da Misirawa, a cikin babi na huxu. A cikinsa, aka kawo kamanci da bambancin zantukan ilimin walwalar harshe na aure da haihuwa da mutuwa. Kazalika, an yi amfani da lambobin da suka wakilci zantukan da aka yi bincike a kai, aka yi amfani da mazubin lissafi, aka fitar da jaddawalai da taswirori, kana aka bayar da bayanai na sakamakon bincike. Daga qarshe, a babi na biyar, an yi bayanai na kammalawar aikin ta hanyar kawo tsokaci da shawarwari da naxewa
Tags from this library: No tags from this library for this title. Log in to add tags.
Star ratings
    Average rating: 0.0 (0 votes)
Holdings
Item type Current library Home library Call number Copy number Status Barcode
Thesis Thesis قاعة الرسائل الجامعية - الدور الاول المكتبة المركزبة الجديدة - جامعة القاهرة Cai01.16.02.Ph.D.2015.Ab.A (Browse shelf(Opens below)) Not for loan 01010110066684000
CD - Rom CD - Rom مخـــزن الرســائل الجـــامعية - البدروم المكتبة المركزبة الجديدة - جامعة القاهرة Cai01.16.02.Ph.D.2015.Ab.A (Browse shelf(Opens below)) 66684.CD Not for loan 01020110066684000

Thesis (Ph.D.) - Cairo University - Institute of African Research and Studies - Department of Languages

A cikin wannan kundin bincike, an kawo bayanai na Kwatancin Zantukan Ilimin Walwalar Harshe masu yin nuni da al'adun zamantakewar rayuwa na aure da haihuwa da mutuwa, a tsakanin Hausawa da Misirawa. An yi wannan bincike da manufar gano dangantakar da ke tsakanin Hausawa da Misirawa. An kasa binciken zuwa fannoni shida. Kashi na farko shimfixa ce ta muqaddima (gabatarwa), wadda a cikinta aka yi bayani a kan ma'anonin wasu kalmomi da suka danganci wannan bincike. Kazalika, an kawo bayanai kan gudanar da bincike da bitar ayyukan da suka gabata da taqaitattun bayanai a kan Hausawa da qasar Hausa da Misirawa da qasar Masar. A babi na farko, an kawo bayanai na zantuka masu nuni da al'adun aure a tsakanin Hausawa da Misirawa. A babi na biyu, an yi bayani a kan zantuka masu nuni da al'adun haihuwa a tsakanin Hausawa da Misirawa. Babi na uku na xauke da zantuka masu nuni da al{u2019}adun mutuwa a tsakanin Hausawa da Misirawa. An kawo kwatancin zantukan al'adun zamantakewa tsakanin Hausawa Da Misirawa, a cikin babi na huxu. A cikinsa, aka kawo kamanci da bambancin zantukan ilimin walwalar harshe na aure da haihuwa da mutuwa. Kazalika, an yi amfani da lambobin da suka wakilci zantukan da aka yi bincike a kai, aka yi amfani da mazubin lissafi, aka fitar da jaddawalai da taswirori, kana aka bayar da bayanai na sakamakon bincike. Daga qarshe, a babi na biyar, an yi bayanai na kammalawar aikin ta hanyar kawo tsokaci da shawarwari da naxewa

Issued also as CD

There are no comments on this title.

to post a comment.

Click on an image to view it in the image viewer

Local cover image